Jeremiah 35:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Ubangiji, Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa ka tafi ka faɗa wa mutanen Yahuda da kuma mutanen Urushalima cewa, ‘Ba za ku koyi darasi ku kuma yi biyayya da maganata ba?’ In ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنْجِنِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، تَڢِے كَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ إِنَ تَمْبَيَرْسُ، ‹بَذَاكُ كَسَ كُنّٜىٰ كُيِ بِيَيَّ دَ مَغَنَاتَبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Haka ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, na faɗa, ka tafi ka faɗa wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima cewa, ‘Ba za ku karɓi umarnina, ku kasa kunne ga maganata ba?’