Jeremiah 35:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau da sau na aika dukan bayina annabawa gare ku. Suka ce, โ€œKowannenku ya juyo daga mugayen hanyoyinsa ya sabunta ayyukansa; kada yฤƒ bi waษ—ansu alloli don yฤƒ bauta musu. Ta haka za ku zauna a cikin ฦ™asar da na ba ku da kuma kakanninku.โ€ Amma ba ku saurara ba, ba ku kuwa ji ni ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุง ูŠูุชูŽุงู”ูŽูŠู’ูƒูŽ ู…ููƒู ุฏูŽ ุจูŽุงูŠูู†ูŽ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุงู•ูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽุฌููˆูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ู…ููˆุบููˆูŽุฑู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽุŒ ูŠูŽฺ ูŽุฑูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูŠูŽูŠู ูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ูŠูŽุจูŽูˆู’ุชูŽุง ู…ูุณูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู†ู’ูŠู ุญูŽูƒูŽุŒ ุฐูŽุงูƒู ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽุจูŽุงูƒูุŒ ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุžยป ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽูƒู ูƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐุŒ ูƒููŠู ู…ูู†ู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi ta aiko muku da bayina annabawa, ina cewa, kowa ya bar muguwar hanyarsa, ya gyara ayyukansa, kada ya bauta wa gumaka. Ta haka za ku zauna a ฦ™asa wadda na ba ku, ku da kakanninku, amma ba ku kasa kunne, ku ji ni ba.