Jeremiah 35:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Yehonadab ษan Rekab sun yi biyayya da umarnin da kakansu ya ba su, amma waษannan mutane ba su yi mini biyayya ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููโุบููู ูููุงูููุฏูุจู ุทููู ุฑูููฐููุจูุ ุณููู ุนูููููุชู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููุณู ููุจูุฑู ู
ูุณูุ ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐููููู ุจูุณููู ู
ููู ุจููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Yonadab ษan Rekab sun kiyaye umarnin da kakansu ya yi musu. Amma jama'an nan ba su yi mini biyayya ba.