Jeremiah 35:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka, ga abin da Ubangiji Allah Maษaukaki, Allah na Israโila, yana cewa, โKu saurara! Zan kawo wa Yahuda da kuma kowane mutumin da yake zama a Urushalima kowace masifar da na ambata a kansu. Na yi musu magana, amma ba su saurara ba; na kira su, amma ba su amsa ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุงูููููู ู
ููู ุถูููุฏูููุงุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฐููู ูููฐููุงู ููู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ูููุงูููุซูููฐ ู
ูุณฺููขูุฑูุฏู ฺููขูุทูุง ุฐููู ูููฐููุงู ุนูููููุณูุ ุบูู
ูุง ููุง ููุชููููู ู
ูุบููู ุฏูุณูู ุนูู
ููุง ุจูุณููู ู
ููู ุจููููููุจูุ ููููุฑูุงุณูุ ุนูู
ููุง ุจูุณู ุงููู
ูุณูุจูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka, ni Ubangiji Allah Mai Runduna, Allah na Isra'ila, na ce zan kawo wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima masifar da na ce zan kawo musu, domin na yi musu magana, ba su ji ba, na kira su, ba su amsa ba.โ