Jeremiah 35:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Irmiya ya ce wa iyalin Rekabawa, “Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, ‘Kun yi biyayya da umarnin kakanku Yehonadab kuka kuma kiyaye dukan umarnansa kuka yi kome bisa ga tsari.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ دَنْغِنْ رٜىٰكَبْ كُوَ إِرْمِيَ يَثٜىٰ «إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، ‹تُنْدَيَكٜىٰ كُنْبِے عُمَرْنِنْ كَكَنْكُ يُواْنَدَبْ، كُكَيِ دُكَنْ أَبِنْدَ يَعُمَرْثٜىٰكُ كُيِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Irmiya ya ce wa Rekabawa, “Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Tun da yake kun kiyaye dukan abin da Yonadab kakanku ya umarce ku,