Jeremiah 35:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka tafi wurin iyalin Rekabawa ka gayyace su su zo a ɗaya daga cikin ɗakunan da suke gefe a gidan Ubangiji ka kuma ba su ruwan inabi su sha.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تَڢِے غِدَنْ عِيَلِنْ رٜىٰكَبْ؞ كَيِ مَغَنَ دَسُو، كَكَٰوُاْسُ ثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ كَسَا سُشِغَ ثِكِنْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ طَكُنَنْ، سَعَنً كَبَاسُ ضُوً إِنَبِے سُشَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka tafi gidan Rekabawa, ka yi magana da su, ka kawo su a Haikalin Ubangiji, cikin ɗayan ɗakunan, sa'an nan ka ba su ruwan inabi su sha.”