Jeremiah 35:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na tafi don in kawo Ya’azaniya ɗan Irmiya, ɗan Habazziniya, da ’yan’uwansa da kuma dukan ’ya’yansa maza, dukan iyalin Rekabawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَتَڢِے دَنْ‌غِنْ رٜىٰكَبْ، نَطَوْكِ يَعَظَنِيَ طَنْ إِرْمِيَ جِيكَنْ حَبَظِّنِيَ، تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسَ دَ دُكَنْ یَیَنْسَ دَ دُكَنْ دَنْ‌غِنْ رٜىٰكَبْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ɗauki Yazaniya ɗan Irmiya, ɗan Habazziniya, da 'yan'uwansa, da dukan 'ya'yansa maza da dukan iyalin gidan Rekabawa.