Jeremiah 35:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ajiye ƙwarya cike da ruwan inabi da waɗansu kwaf a gaban iyalin Rekabawan na kuma ce musu, “Ku sha ruwan inabin.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَسَا تُلُنَ ثِكٜىٰ دَ ضُوً إِنَبِے تَرٜىٰدَ ݣُوڢْ أَغَبَنْ رٜىٰكَبَاوَنْ؞ سَيْ نَثٜىٰمُسُ «كُشَا ضُوً إِنَبِے!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na sa tuluna cike da ruwan inabi, da ƙoƙuna a gaban Rekabawa, sai na ce musu, “Ku sha ruwan inabi!”