Jeremiah 35:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun yi biyayya da kome da kakanmu Yehonadab ɗan Rekab ya umarce mu. Mu ko matanmu ko ’ya’yanmu maza da mata ba mu taɓa shan ruwan inabi ba
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنَ كُوَ يِنْ بِيَيَّ دَ وَنَّنْ عُمَرْنِ نَكَكَنْمُ يُواْنَدَبْ طَنْ رٜىٰكَبْ عَثِكِنْ دُكَنْ أَبُبُوَنْدَ يَعُمَرْثٜىٰمُ؞ يَثٜىٰ كَدَ مُشَا ضُوً إِنَبِے ثِكِنْ دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَايُوَرْمُ دَ مُو دَ مَاتَنْمُ دَ یَیَنْمُ مَظَا دَ مَاتَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu kuma muka yi biyayya da umarnin da Yonadab ɗan Rekab, kakanmu, ya yi mana, cewa kada mu sha ruwan inabi, mu da matanmu, da 'ya'yanmu mata da maza,