Jeremiah 35:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba mu kuma gina gidaje mu zauna a ciki ba ko mu yi gonakin inabi, gonaki ko hatsi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُمَ مُغِنَ وَكَنْمُ غِدَاجٜىٰنْ ذَمَ؞ بَامُ دَ غُواْنَرْ إِنَبِے كُواْ ڢِيلِ كُواْ إِرِنَّشُوكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kada kuma mu gina wa kanmu gidajen zama. Ba mu da gonar inabi, ko gona ko iri.