Jeremiah 36:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga ษakin Gemariya ษan Shafan magatakarda, wanda yake a fili na bisa a mashigin Sabuwar ฦofar haikali, Baruk ya karanta wa dukan mutane a haikalin Ubangiji maganar Irmiya daga littafin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููููููฐูู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐุ ุณููู ุจูุฑููู ููููุฑูููุชู ููููู
ููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุชูุจูุงูููู ุงููุฑูู
ูููุ ููุทูููุฏู ููุฑูุจููุชู ุงูู ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขูููุ ููููุฑูููุชู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุงูู ุฐูููุฑูููฐูู ุบูููฐู
ูุฑููู ุทููู ุดฺูขููู ู
ูุฑูุจููุซูุ ุฐูููุฑูููฐูู ูููู ููุณูุฏู ููุฑููู ุดูุบู ุณูุงุจูููุฑู ฺงููุงฺูขู ุชูุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Baruk ya karanta maganar Irmiya wadda take a takardar, kowa yana ji, a cikin Haikali a ษakin Gemariya ษan Shafan, magatakarda. ฦakinsa yana a shirayi na bisa a hanyar shiga Sabuwar ฦofa ta Haikalin Ubangiji.