Jeremiah 36:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Mikahiya ya faษa musu kome da ya ji Baruk ya karanta wa mutane daga littafin,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููููู ูููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ูููุฏู ููุฌูุ ุณูุนูุฏูู ุจูุฑููู ููููุฑูููุชู ุฏูุบู ููุชฺููขููู ุนููููููููฐูู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Mikaiya ya faษa musu dukan maganar da ya ji sa'ad da Baruk ya karanta littafin a kunnuwan jama'a.