Jeremiah 36:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce masa, “Zauna, ka karanta mana littafin.” Sai Baruk ya karanta musu littafin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «ذَوْنَ كَكَرَنْتَ مَنَ مُجِ؞» بَرُكْ كُوَ يَكَرَنْتَ مُسُ، سُكَجِ دَ كُنّٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa ya zauna, ya karanta musu littafin. Baruk kuwa ya karanta musu.