Jeremiah 36:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan suka ce wa Baruk, โFaษa mana yadda ka yi ka rubuta dukan wannan. Irmiya ne ya yi maka shibtar ta?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุซูููฐ ูู ุจูุฑููู ยซฺขูุทูุง ู
ูููุ ูููู ุนููููู ููุฑูุจููุชู ุฏููููู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ูุ ุงููุฑูู
ููู ููููฐ ฺููขูุทูุง ู
ููู ูููู ุฑูุจููุชูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma tambayi Baruk, suka ce, โKa faษa mana yadda ka yi ka rubuta wannan magana. Ya yi maka shibta ne?โ