Jeremiah 36:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da suka ajiye littafin a ɗakin Elishama magatakarda, sai suka tafi wurin sarki a fili suka sanar da shi kome.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَتَّاوَنْ سَرْكِے سُكَ أَجِيٜىٰ نَطَطّٜىٰنْ لِتَّڢِنْ أَطَاكِنْ عٜىٰلِشَمَ مَرُبُوثِ؞ سُكَ ڢِتَ سُكَ شِغَ ڢِيلِ نَثِكِنْ غِدَنْ سَرْكِے، سُكَ بَا سَرْكِے رَهُواْتُوانْ دُكَنْ كَلْمُواْمِنْ دَ سُكَجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka tafi zauren sarki bayan sun ajiye littafin a ɗakin Elishama, magatakarda, suka sanar da sarki dukan abin da yake cikin littafin.