Jeremiah 36:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya aiki Yehudi ya kawo littafin daga ɗakin Elishama magatakarda ya kuma karanta wa sarki da kuma dukan fadawan da suke tsaye kusa da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَعَيْكِ يٜىٰهُودِ يَجٜىٰ يَكَٰوُاْ لِتَّڢِنْ؞ يَكُوَ تَڢِے يَطَوْكُواْ لِتَّڢِنْ دَغَ طَاكِنْ عٜىٰلِشَمَ مَرُبُوثِ؞ سَيْ يٜىٰهُودِ يَكَرَنْتَ وَ سَرْكِے عَكُنّٜىٰنْ دُكَنْ دَتَّاوَنْ دَسُكٜىٰ أَڟَيٜىٰ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya aiki Yehudi ya je ya kawo littafin. Sai ya je ya ɗauko littafin daga ɗakin Elishama magatakarda. Yehudi kuwa ya karanta wa sarki tare da dukan sarakunan da suke tsaye kewaye da sarkin.