Jeremiah 36:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A watan tara ne sarki kuwa yana zaune a gidansa na rani, wuta kuwa tana ci a kasko a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَنْ تَرَ كُوَ لُواْكَثِنْ سَنْيِ نٜىٰ، سَرْكِے كُمَ يَنَ ظَوْنٜىٰ أَطَاكِنْ دَ يَكَنْ ذَوْنَ أَ لُواْكَثِنْ سَنْيِ، يَنَ جِنْ طُمِنْ وُتَرْ دَتَكٜىٰ ثِ ثِكِنْ كَسْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A watan tara ne, sarki kuwa yana zaune a gidansa na rani, ga wuta tana ci cikin kasko a gabansa.