Jeremiah 36:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sarki ya ƙone littafin da ya ƙunshi maganar da Baruk ya rubuta daga shibtar Irmiya, sai maganar Ubangiji ta zo wa Irmiya cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَڧُواْنٜىٰ لِتَّڢِنْدَ يَڧُنْشِ كَلْمُواْمِنْ دَ إِرْمِيَ يَڢَطَا وَ بَرُكْ يَرُبُوتَ؞ بَايَنْ وَنَّنْ، سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَ إِرْمِيَ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da sarki ya ƙone littafin da Baruk ya rubuta ta wurin shibtar da Irmiya ya yi masa, sai Ubangiji ya yi wa Irmiya magana, ya ce,