Jeremiah 36:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ɗauki wani littafi ka rubuta a kansa dukan maganar da littafi na farin ya ƙunsa, wanda Yehohiyakim sarkin Yahuda ya ƙone.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَطَوْكِ وَنِ نَطَطّٜىٰنْ لِتَّڢِ كُمَ يَرُبُوتَ كَلْمُواْمِنْ دَ دَا يَرُبُوتَ أَ لِتَّڢِ نَڢَرْكُواْ، وَنْدَ سَرْكِے يٜىٰهُواْيَكِمْ نَ يَهُودَ يَڧُواْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ɗauki wata takarda ya rubuta dukan maganar da take cikin littafin da Yehoyakim Sarkin Yahuza, ya ƙone.