Jeremiah 36:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wataฦila saโad da mutanen Yahuda suka ji game da kowace masifar da na shirya in auka musu, kowa ya juya daga muguwar hanyarsa; saโan nan in gafarta musu muguntarsu da kuma zunubinsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ูููููู ููููฐ ุนูุฏููู ุบูุฏููู ูููููุฏู ุณูููุฌู ุฏููููู ู
ูุณฺููขูุฑูุฏู ูููู ููููู ุงูููููููฐููุงู ุนูููููุณูุ ููุชฺูงูููู ูููุงููููููููฐููุณู ุฐูููุฌููููุง ุฏูุบู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููโุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณู ฺููููขูููุณู ุฏู ุฐููููุจูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne idan mutanen Yahuza suka ji dukan masifar da na yi niyya in aukar musu da ita, za su bar mugayen ayyukansu don in gafarta musu muguntarsu da zunubinsu.โ