Jeremiah 36:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan hukunta shi da kuma โyaโyansa da masu hidimarsa saboda muguntarsu; zan kawo kowace masifar da na furta a kansu da kuma waษanda suke zama a Urushalima da na Yahuda, domin sun ฦi su saurara.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุญูููููุชููู ุฏู ุฐูุฑูููุฑููู ุฏู ุฏูุชููุงูููููู ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑูููุ ุฐููู ูููฐููุงู ู
ูุณฺููขู ุนูููููููุ ููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏูุ ุฐููู ูููฐููุงู ุฏููููู ู
ูุณฺููขูุฑูุฏู ููุซูููฐ ุฐููู ูููฐููุงู ุนููููููู ุณูุจููุงูุฏู ูููู ฺงูุฌูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan hukunta shi, shi da zuriyarsa, da barorinsa saboda muguntarsu. Zan kawo dukan masifar da na hurta a kansu, da a kan mazaunan Urushalima, da a kan mutanen Yahuza, amma sun ฦi ji.โ