Jeremiah 36:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wataฦila za su kawo kukansu a gaban Ubangiji, kowanne kuma ya juya daga muguwar hanyarsa, gama fushi da hasalar da Ubangiji ya furta a kan mutanen nan yana da girma.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ูููููู ุฐูุงุณููู ูู ููููููููฐูู ุงููุฏููุนูุฑู ุถููุงฺูงููุงูู ุฌฺูููงูููุ ุณูุชููุจูุ ูููุงููููููููฐููุณู ููุฌูููู ุฏูุบู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุ ุบูู
ูุง ฺขูุดููู ููููููููฐูู ููุงูู ุฐูุงฺขูุ ููู
ู ุงููุจูููุฏู ููุณูููุฑู ุฐููู ูู ุนููููู ู
ูุชูููููฐููููู ุซููููู ฺขูุดูููุณูุ ููููุฏู ฺูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne za su roฦi Ubangiji, su tuba, su bar mugayen ayyukansu, gama Ubangiji yana fushi ฦwarai, Ubangiji ya hurta hasala a kan wannan jama'a.โ