Jeremiah 36:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Baruk ɗan Neriya ya yi dukan abin da annabi Irmiya ya ce ya yi; a haikalin Ubangiji kuwa ya karanta maganar Ubangiji daga littafin
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَرُكْ طَنْ نٜىٰرِيَ يَتَڢِے يَيِ دُكَنْ أَبِنْدَ أَنَّبِے إِرْمِيَ يَعُمَرْثٜىٰشِ يَيِ؞ يَكَرَنْتَ كَلْمُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ دَغَ نَطَطّٜىٰنْ لِتَّڢِنْ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Baruk ɗan Neriya ya yi dukan abin da annabi Irmiya ya umarce shi. Ya karanta takardan nan ta maganar Ubangiji a Haikalin Ubangiji.