Jeremiah 37:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sojojin Babiloniyawa suka janye daga Urushalima saboda sojojin Fir’auna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ ڧُنْ‌غِيَرْ سُواْجُواْجِنْ كَلْدِيَ سُكَ جَنْيٜىٰ دَغَ عُرُوشَلِيمَ سَبُواْدَ ذُوَانْ سُواْجُواْجِنْ سَرْكِے ڢِرْعَوْنَ نَ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da rundunar sojojin Kaldiyawa ta janye daga Urushalima saboda zuwan rundunar sojojin Fir'auna,