Jeremiah 37:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Irmiya ya ce wa Sarki Zedekiya, “Wane laifi na yi maka ko fadawanka ko kuwa wannan mutane, da ka sa aka jefa ni cikin kurkuku?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً إِرْمِيَ يَثٜىٰ وَسَرْكِے «وَنٜىٰ لَيْڢِے نَيِ مَكَ كُواْ دَتَّاوَنْكَ كُواْ جَمَعَرْ نَنْ دَ كُكَسَا نِے عَكُرْكُكُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ya tambayi sarki Zadakiya ya ce, “Wane laifi na yi maka, ko barorinka, ko wannan jama'a da ka sa ni a kurkuku?