Jeremiah 37:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da masu yin masa hidima da mutanen ƙasar ba su kula da maganar da Ubangiji ya yi ta wurin Irmiya annabi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُواْ صَدِڧِيَ، كُواْ دَتَّاوَنْسَ، كُواْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ، بَاوَنْدَ يَكَسَ كُنّٜىٰ غَ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ وَدَّ يَيِ مُسُ تَبَاكِنْ أَنَّبِے إِرْمِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma shi da barorinsa, da mutanen ƙasar, ba wanda ya kasa kunne ga maganar Ubangiji wadda ya yi musu ta bakin annabi Irmiya.