Jeremiah 37:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, fa, Irmiya ya sami ’yancin kai da kawowa a cikin mutane, gama ba a riga an sa shi a kurkuku ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنَّنْ كُوَ بَعَسَا إِرْمِيَ عَثِكِنْ كُرْكُكُ بَ تُكُنَ؞ يَنَ دَ یَنْثِنْ شِغَ ثِكِنْ جَمَعَ يَدَّ يَغَ دَامَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan Irmiya yana kai da kawowa a cikin mutane, gama ba a tsare shi a kurkuku ba tukuna.