Jeremiah 38:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya umarce Ebed-Melek mutumin Kush, “Ka ɗauko mutane talatin daga nan ku fid da Irmiya annabi daga rijiyar kafin ya mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَرْكِے يَثٜىٰ وَ عٜىٰبٜىٰدْمٜىٰلٜىٰكْ مُتُمِنْ إِتِيُواْڢِيَ «طَوْكِ مُتَنٜىٰ تَلَاتِنْ دَغَ نَنْ، كُتَڢِے كُڢِتَرْدَ أَنَّبِے إِرْمِيَ دَغَ رِجِيَرْ كَاڢِنْ يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sarki ya umarci Ebedmelek, mutumin Habasha, ya tafi da mutum talatin su tsamo annabi Irmiya daga cikin rijiyar kafin ya mutu.