Jeremiah 38:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ebed-Melek mutumin Kush ya ce wa Irmiya, โKa sa waษannan tsummoki da tsofaffin rigunan a hammatarka, ya zarga igiya.โ Irmiya ya yi haka,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนูููฐุจูููฐุฏูู
ูููฐููููฐูู ู
ูุชูู
ููู ุงููุชููููุงฺูขููู ููุซูููฐ ูู ุงููุฑูู
ูููุ ููุณูุง ฺูู
ูููุงููููู ุฏู ฺููุงฺูขฺูขูููู ุฑููุบููููู ุงูู ููู
ููุงุชูุฑูุณู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุงููุบููููุงููููู ุณููู ู
ูุณู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ebedmelek, mutumin Habasha, ya ce wa Irmiya ya sa tsummokin da tsofaffin tufafin a hammatarsa, ya zarga igiya, Irmiya kuwa ya yi yadda aka ce masa.