Jeremiah 38:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka kuma ja shi sama da igiya suka fid da shi daga rijiyar. Irmiya kuwa ya zauna a sansanin matsara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ إِغِيُواْيِنْ، مُتَنٜىٰنْ سُكَجَا إِرْمِيَ سُكَ ڢِتَرْدَشِ دَغَ رِجِيَرْ؞ إِرْمِيَ كُوَ يَذَوْنَ أَ ڢِيلِ نَغٜىٰڢٜىٰنْ مَاسُ غَادِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka jawo Irmiya da igiyoyi, suka fito da shi daga rijiya. Irmiya kuwa ya zauna a gidan waƙafi.