Jeremiah 38:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba ka miฦa wuya ga hafsoshin sarkin Babilon ba, za a ba da wannan birni ga Babiloniyawa za su kuma cinna mata wuta; kai kanka ba za ka tsira daga hannuwansu ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููุงฺงู ููู
ฺููงู ูููููู ุบู ุฏูุชููุงูููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ุชููุงูุ ุฐูุงุนู ุจูุงุฏู ุจูุฑูููููููู ุงูู ุญููููููุณูุ ุฐูุงุณู ฺงููุงูููููฐุดู ุฏู ููุชูุงุ ุจูุฐูุงูู ููู
ู ฺููุฑูุง ุฏูุบู ุญููููููุณูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba ka miฦa wuya ga sarakunan Sarkin Babila ba, to, za a ba da wannan birni a hannun Kaldiyawa, za su ฦone shi da wuta. Kai kuma ba za ka tsira daga hannunsu ba.โ