Jeremiah 38:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irmiya ya ce, โBa za su ba da kai ba, ka yi biyayya ga Ubangiji ta wurin yin abin da na faษa maka. Ta haka zai zama maka da amfani, za ka kuwa rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฑูู
ููู ููุงููู
ูุณู ยซุจูุฐูุงุณู ู
ฺููงููู ุบูุฑูููฐุณูุจูุ ูููู ุฏููู ูููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ููุฏูู ููููููฐ ฺขูุทูุง ู
ูููุ ูููู ุฐูุงููุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุ ููููู
ู ฺููุฑูุฑู ุฏู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irmiya kuwa ya ce masa, โBa za a bashe ka gare su ba. Kai dai ka yi biyayya da maganar Ubangiji wadda nake faษa maka yanzu. Yin haka zai fi maka amfani, za ka tsira.