Jeremiah 38:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a fitar da dukan matan da suka ragu a fadan sarkin Yahuda wa hafsoshin sarkin Babilon. Waษannan mata za su ce maka, โโโSun ruษe ka suka kuma rinjaye ka, waษannan abokanka. ฦafafunka sun nutse a cikin laka; abokanka sun yashe ka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ู
ูุงุชูุงููุฏู ุนููู ุจูุฑู ุงููุบูุฏููู ุณูุฑููููู ูููููุฏูุ ุงูููู ฺขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูุงุฏูุชููุงูููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ุณููู ุซูููฐูู ยซ โนุงููุจููุงููููููู ููููุฑูููุณู ุณููู ุฑููุทูููฐููุ ุณูููุดูุง ฺงูุฑฺูขูููููุ ุณูุนูุฏูู ฺงฺูขูุงฺขููููู ุณููู ฺูููููฐ ุซููููู ููุงููุ ุณููู ุณููู ูููู ุฏู ฺขูุณููู ููู
ูุฑู ุจูุณูุบูููุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, dukan matan da suka ragu a gidan Sarkin Yahuza, za a kai su wurin sarakunan Sarkin Babila, suna cewa, โAminanka sun ruษe ka, Sun rinjaye ka. Yanzu sun ga ฦafafunka sun nutse cikin laka, Sai suka rabu da kai.โ