Jeremiah 38:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Za a kawo dukan matanka da ’ya’yanka wa Babiloniyawa. Kai kanka ba za ka tsira daga hannuwansu ba amma za su sa sarkin Babilon zai kama ka; za a kuma ƙone wannan birni. ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنَ ڢِتَرْدَ دُكَنْ مَاتَنْكَ دَ یَیَنْكَ عَبَا سُواْجُواْجِنْ كَلْدِيَ؞ كَيْ كَنْكَ كُمَ بَكَ عِيَ ڟِيرَا دَغَ حَنُّنْسُبَ؞ «غَمَا سَرْكِنْ بَابِيلَ ذَيْ كَامَكَ أَ حَنُّنْسَ، بِرْنِنَّنْ كُمَ ذَاعَ ڧُواْنٜىٰ دَ وُتَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Dukan matanka da 'ya'yanka za a kai su wurin Kaldiyawa, kai kanka kuma ba za ka tsere musu ba, amma Sarkin Babila zai kama ka, birnin kuma za a ƙone shi da wuta.”