Jeremiah 38:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Zedekiya ya ce wa Irmiya, โKada ka bar wani ya san wannan zance, in ba haka ba za ka mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุตูุฏฺูงููู ููุซูููฐ ูู ุงููุฑูู
ููู ยซููุฏู ููุจูุฑู ูููู ููุณููู ููููููู ู
ูุบูููุ ุนูุฏููู ูููู ููุณูููุ ูููู ูููู ุฐูุงูู ู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Zadakiya ya ce wa Irmiya, โKada ka bar wani ya san wannan magana, kai kuwa ba za a kashe ka ba.