Jeremiah 38:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ce musu cewa, ‘Na roƙi sarki kada yă mai da ni gidan Yonatan in mutu a can.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْكَثٜىٰ مُسُ، ‹نَا ضُواْڧِ سَرْكِے نٜىٰ، كَدَ يَسَا عَكُواْمَرْ دَنِے عَكُرْكُكُ أَغِدَنْ يُواْنَتَنْ، دُواْمِنْ كَدَ إِنْمُتُ عَثَنْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka ce musu, ‘Na roƙi sarki da ladabi don kada ya mai da ni a gidan Jonatan, don kada in mutu a can.’ ”