Jeremiah 39:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka aika aka kawo Irmiya daga filin matsar. Suka miฦa shi ga Gedaliya ษan Ahikam, ษan Shafan, don yฤ kai shi gidansa. Saboda haka ya zauna a can a cikin mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุณููููฐููุงู ุงููุฑูู
ููู ุฏูุบู ฺขูููู ููุบูููฐฺขูููฐูู ู
ูุงุณู ุบูุงุฏูุ ุณููู ุฏฺูููงู ุดู ุงูู ุญูููููู ุบูููฐุฏููููู ุทููู ุงููููููู
ูุ ุฌูููููู ุดฺูขูููุ ุฏููุงูู
ููู ูููููู ุงููุฑูู
ููู ุบูุฏูุงุ ุชููููู ุงููุฑูู
ููู ููุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka aika aka kawo Irmiya daga gidan waฦafi, suka ba da Irmiya amana ga Gedaliya, ษan Ahikam ษan Shafan, don ya kai shi gida. Da haka Irmiya ya zauna tare da mutane.