Jeremiah 39:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda aka kulle Irmiya a sansanin matsara, maganar Ubangiji ta zo masa cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مَا يَهْوٜىٰهْ يَايِ مَغَنَ دَ إِرْمِيَ تُنْيَنَ عَكُلّٜىٰ أَ ڢِيلِ نَغٜىٰڢٜىٰنْ مَاسُ غَادِ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi magana da Irmiya a lokacin da aka kulle shi a gidan waƙafi, ya ce,