Jeremiah 39:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ƙwaƙule idanun Zedekiya ya kuma buga masa ƙuƙumi, ya kai shi Babilon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ ثِثِّرٜىٰ إِدَانُنْ صَدِڧِيَ، يَطَوْرَا مَسَ سَرْڧَرْ ڧَرْڢٜىٰ، يَكَيْشِ بَابِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ƙwaƙule idanun Zadakiya, ya buga masa ƙuƙumi, ya kai shi Babila.