Jeremiah 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn za ka komo, ya Israโila, ka komo gare ni,โ in ji Ubangiji. โIn ka kau da gumakanka masu banฦyama daga gabana ba ka ฦara karkace ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซุนูุฏููู ุฐูุงูู ุฌูููููุงูุ ููุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุชููุงูุ ููุฌูููููุงู ุบูุฑูููฐููุ ุนูุฏููู ุฐูุงูู ููููุฑูุฏู ุบูู
ูููุ ุงููุจูุจููููู ฺงูุธูููุชูุฑู ูููู ุฏูุบู ุบูุจูููุ ููุฏููููู ูููฐููุงู ุฏู ุญูููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โYa mutanen Isra'ila, idan za ku juyo ku komo wurina, Idan kuka kawar da abubuwan banฦyama daga gabana, Kuka kuma bar yin shakka,