Jeremiah 4:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin za a faษa wa mutanen nan da kuma Urushalima cewa, โIska mai zafi daga tuddan hamada za tฤ hura zuwa wajen mutanena, amma ba don ta sheฦe ko ta rairaye; ba;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููููู ุฐูุงุนู ุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐููููู ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ู ยซููุง ููู ุฐููุซูููุงุชู ุฌูู
ูุนูุชูุ ููุชู ุงููุณููู ู
ููู ุฐูุงฺขู ุฏูุบู ุชูุฏูููู ููููุงู
ูุฏู ุชููู ุจููุณููู ุฐูููุง ููุฑูููููุ ุนูู
ููุง ุจู ุฏููุงูู
ููู ุชูููููุทูููฐูู ูููุงู ุฑูููุฑูุงูููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokaci yana zuwa da za a faษa wa mutanen Urushalima cewa, โIska mai zafi za ta huro daga tuddan hamada zuwa wajen jama'ata, ba domin a sheฦe ta ko a rairaye ta ba!