Jeremiah 4:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
iska mafificin ƙarfi da ta fito daga gare ni. Yanzu na zartar da hukuncina a kansu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ إِسْكَ، إِسْكَثٜىٰ مَيْ ڧَرْڢِے دَغَ وُرِينَ؞ تُواْ، يَنْذُ نِے ذَنْ سَنَرْدَ شَرِيعَتَ عَكَنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan iska da za ta zo daga wurin Ubangiji, tana da mafificin ƙarfi. Yanzu fa zan yanke hukunci a kansu.”