Jeremiah 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Urushalima, ki wanke mugunta daga zuciyarki ki sami ceto. Har yaushe za ki zauna riฦe da mugayen tunani?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููููููููููฐ ู
ูุบูููุชูุงุฑู ุฏูุชูููููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ู ุซูููฐุชููุงูุ ุญูุฑู ููููุดูููฐ ุฐูุงูู ุฑฺูงูููฐ ู
ููุบูููููฐูู ุชูููุงูู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Urushalima, ki wanke mugunta daga zuciyarki, Domin a cece ki, Har yaushe mugayen tunaninki za su yi ta zama a cikinki?