Jeremiah 4:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Murya ta shela daga Dan, tana furtawa masifa daga tuddan Efraim.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا مُرْيَ تَنَ سَنَرْوَ دَغَ دَنْ، تَنَ شٜىٰلَرْ مَسِيڢَ دَغَ يَنْكِنْ تُدَّيْ نَ إِڢْرَيِمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama wata murya daga Dan ta faɗa, Ta kuma yi shelar masifar da za ta fito daga duwatsun Ifraimu.