Jeremiah 4:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โHalinki da ayyukanki sun kawo wannan a kanki. Hukuncinki ke nan. Yana da ษaci! Ya soke ki har zuciyarki!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููุงููููููู ุฏู ุงููููููููููู ุณููู ูููฐููุงู ู
ููู ููููููู ูููููููุ ููููููู ฺงูุฑูุดูููฐูููู ููููฐููููุ ููููููู ุชูููุฏู ุทูุงุซู! ุชูุง ุดูุบู ุญูุฑู ุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โAl'amuranki da ayyukanki suka jawo miki wannan halaka, Tana da ษaci kuwa, Ta soki har can cikin zuciyarki.โ