Jeremiah 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma in cikin gaskiya da adalci ka rantse, ‘Muddin Ubangiji yana raye,’ to al’ummai za su sami albarka ta wurinsa kuma a cikinsa za su ɗaukaka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ ذَاكُيِ ضَنْڟُوَا دَ سُونَنَ ثِكِنْ غَسْكِيَ دَ أَمِنْثِ دَ أَدَلْثِے، كُثٜىٰ، ‹نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ مَيْ رَيْ،› تُواْ، ذَاكُ ذَمَ حَنْيَرْ أَلْبَرْكَ غَ أَلْعُمَّيْ، عَثِكِنْ سُونَنَ كُوَ ذَاسُيِ تَاڧَمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kun yi rantsuwa kuka ce, ‘Har da ran Ubangiji kuwa,‘ Da gaskiya, da aminci, da adalci, Sa'an nan sauran al'umma za su so in sa musu albarka, Za su kuma yabe ni.”