Jeremiah 4:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masifa kan masifa; dukan ƙasar ta zama kufai. Cikin ɗan lokaci aka rurrushe tentuna nawa, mafakata ba zato.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَسِيڢَ عَكَنْ مَسِيڢَ، أَنْهَلَّكَ ڧَسَا دُكَ، بَا لَابَرِ أَنْهَلَّكَ تٜىٰنْتُنَنَ، لَبُلٜىٰنَ كُوَ ثِكِنْ ڨِڢْتَوَرْ عِدُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bala'i a kan bala'i, Ƙasa duka ta zama kufai, An lalatar da alfarwaina, ba zato ba tsammani, Labulena kuwa farat ɗaya.