Jeremiah 4:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na dubi duwatsu, sai na ga suna makyarkyata; dukan tuddai kuwa suna lilo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَدُوبَ مَنْيَنْ تُدَّيْ، غَاشِ، سُنَ غِرْغِظَاوَا، دُكَنْ تُدَّيْ كُمَ سُنَ ضَوَرْ جِكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na duba duwatsu, sai na ga suna makyarkyata, Dukan tuddai kuma suna rawar jiki, su yi gaba su yi baya.