Jeremiah 4:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka duniya za tă yi kuka sammai a bisa kuma za su yi duhu, domin na yi magana kuma ba zan fasa ba, na yanke shawara ba kuwa zan janye ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ وَنَّنْ، ڧَسَا ذَاتَيِ مَكُواْكِ، سَمَّيْ ذَاسُ دُهُنْتَ؞ غَمَا نَا يِمَغَنَ، نَا يَنْكٜىٰ شَوَرَا، بَذَنْ ثَنْجَ بَاكِبَ، بَذَنْ جُويَا بَايَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duniya za ta yi makoki saboda wannan, Sammai za su duhunta, Gama ni na faɗa, haka kuwa na nufa in yi, Ba zan ji tausayi ba, Ba zan kuwa fāsa ba.”