Jeremiah 4:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana ce wa mutanen Yahuda da kuma na Urushalima. โ€œKu nome ฦ™asarku kuma kada ku yi shuka cikin ฦ™ayayyuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุŒ ยซูƒูู†ููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ฺขููŠู„ูู†ู’ ู†ููˆุงู’ู…ูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽ ุจูŽุนูŽู†ููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุจูŽุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูƒููŠู ุดููˆูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽูŠููˆุงู’ูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa mutanen Yahuza da na Urushalima, โ€œKu kafce saurukanku, Kada ku yi shuka cikin ฦ™ayayuwa.